*Hausa*


HAUSA OBJ

1-10 CCBABDCBDA
11-20 BCDDBDBDDC
21-30 DDCDBCCCBA
31-40 CCABBDBAAC
41-50 BBBACCDADA
51-60 DBBBCDACCC



(4a)
Nunau “Kalma ce da ke nuna abu dangane da nisarsa ko kusancinsa da mai magana”.


(4b) *Rabe-Raben Nunau*

Nunau ya rabu Kashi biyu ne kuma ta fuska biyu:

1. Kusanci da kuma nisa: Su ne kalmomin nunau da ake amfani da su wajen nuna kusancin wanda ake magana da shi ko kuma nisa.

Misali:

1- Wannan gidan yana da kyau.
2- Waɗannan gidajen suna da kyau.
3- Zauna a nan.
4- Ga shi can a gefen rumfa.


2- Jama’i da kuma tilo: Daga cikin kalmomin nuni akwai masu nuni zuwa ga abubuwa masu yawa; waɗannan kalmomi su ne waɗannan da kuma waɗancan, to, sun zama jama’i kenan.
Sai kuma wannan da kuma wancan
waɗanda suke nuni da abu guda.
Waɗannan kuma su ne tilo.


Misali:
1. Wannan yaro.
2. Wannan yariya.
3. Waɗannan yar



Post a Comment

 
Top